TASIRIN ‘YARKASUWA A GARIN SIFAWA

{UMSHIYA
BABI NA [AYA: GABATARWA
1.0       Shimfi]a
1.1       Bitar Ayyukan Da Suka Gabata
1.2       Hujjar Ci Gaba Da Bincike
1.3       Hanyoyin Gudanar Da Bincike
1.4       Muhalin Bincike
1.5       Manufofin Bincike
1.6       Na]ewa

BABI NA BIYU: TAKAITACCEN TARIHIN ‘YARKASUWA
2.0       Shimfi]a
2.1       Tarihin Garin Sifawa A Takaice
2.2       Ma’anar ‘Yarkasuwa
2.3       Dalilin Zuwan Su Cin Kasuwar
2.4       Garuruwa Ko Kauyukan Da Ke Cin ‘Yarkasuwa
2.5       Na]ewa

BABI NA UKU: NAU’O’IN KAYANDA A KE SAYA DA
SAYARWA A ‘YAR KASUWA
3.0       Shimfi]a
3.1       Kayan Abinci
3.1.1    Shinkafa
3.1.2    Gero
3.1.3    Masara
3.1.4    Dawa
3.1.5    Maiwa
3.1.6    Hatsi/Damma
3.1.7    Wake
3.1.3    Gya]a
3.2       Kayan Miya
3.2.1    Tumatur
3.2.2    Tattasai
3.2.3    Tarugu
3.2.4    Albasa
3.2.5    Alayyahu
3.2.6    Sure
3.2.7    Kabushi/Kabewa
3.3       Kayan Marmari
3.3.1    Ayaba
3.3.2    Lemun Yami
3.3.3    Lemun Zaki
3.3.4    Karas
3.4       Dabbobi
3.4.1    Shanu
3.4.2    Raguna
3.4.3    Akuyoyi
3.4.4    Kaji
3.5       Sutura
3.5.1    Shaddodi
3.5.2    Atamfa
3.6       Sana’o’in Da Suka Yi Fice A Kasuwar
3.6.1    Sana’ar Sayarda Nama (Rundawa)
3.6.2    Kayan Gwari (Kayan Miya)
3.6.3    Sana’ar Sakai
3.6.4    Sana’ar Shayi Da Burodi
3.7       Na]ewa

BABI NA HU[U:
TASIRIN KASUWAR ‘YAR KASUWA A GARIN SIFAWA
4.0       Shimfi]a
4.1       Amfani Da Ake Samu A Cikin Kasuwar
4.1.1    Ana Shigowa Da Abubuwan Da Ba Bu Su A Cikin Kasuwar Garin
4.1.2    Matasa Suna Samun Aikin Yi A Cikin Kasuwar
4.1.3    Ci Gaban Garin Sifawa
4.2       Matsalolin ‘Yar Kasuwa
4.2.1    Rashin Wutar Nepa (Lantarki)
4.2.2    Rashin Tallafi Daga Gwamnati
4.2.3    Rashin Ruwan Fanfo
4.2.4    Rashin Ofishin Yan Sanda A Cikin Kasuwar
4.3       Na]ewa

BABI NA BIYAR
TA{AITAWA DA KAMMALAWA
5.0       Shimfi]a
5.1       Ta}aitawa
5.2       Kammalawa
            Manazarta

BABI NA [AYA:
GABATARWA
1.0    SHIMFI[A
Sha’a nin kasuwanci sha’ani ne mai matu}ar muhimmancin gaske ga rayuwar al’ummar Hausawa baki ]aya. Ita kuwa kasuwa muhalli ne da ake saye da sayarwa domin biyan wasu bukatoci na rayuwar yau da kullum. Wannan bincike mai taken “Tasirin ‘Yar Kasuwa ga Al’ummar Hausawan Sifawa”. Za a yi }o}arin bayanin irin rawar da ‘yar kasuwa ta taka wurin bun}asa tattali arziki al’ummar Hausawa a garin Sifawa.

A }o}arin cimma manufar wannan aiki, an kasa aikin zuwa manya-manyan sassa (babi) guda biyar domin samun saukin aikin kamar haka. A babi na farko mai suna gabatarwa yana da }ananan sassa guda shida, wa]anda suka ha]a da sashe mai lamba 1.0 Gabatarwa da 1.1 Bitar ayyukkan da suka gabata da 1.2 Hujjar ci gaba da bincike da 1.3 Hanyoyin gudanar da bincike da 1.4 Muhallin bincike, da 1.5 Manufar bincike sai 1.6 Na]ewa.


A babi na biyu kuwa mai suna “Ta}aitaccen Tarihin ‘Yar kasuwa”. A nan babi na da }anana sassa guda hu]u wa]anda suka ha]a da 2.0 Shimi]a da 2.1 Tarihin garin Sifawa a ta}aice da 2.2 da 2.3 Garuruwan da ke cin kasuwar sai kuma 2.4 Na]ewa.

A babi na uku kuma mai taken nau’o’in kayan da ake saya da sayarwa a ‘yar kasuwa. Wannan babi an kasa shi zuwa babi shida kamar haka: 3.0 Shimfi]a sai 3.1 kayan abinci a ‘yar kasuwa, da 3.2 kayan miya a ‘yar kasuwa sai 3.3 kayan marmari a ‘yar kasuwa da kuma 3.4 dabbobi ‘yar kasuwa, da 3.5 sutura ‘yar kasuwa. Sai kuma sashen }arshe wanda ya yi bayanin kayan da aka fi samu a cikin ‘yar kasuwa ke nan 3.6 sai 3.6.5 na]ewa.

Bayan haka akwai babi na hu]u wanda ake masa suna “Tasirin kasuwar ‘yar kasuwa a garin Sifawa” shi wannan babi an kasa shi zuwa sassa daban-daban a cikin babin. Na farko 4.0 Shimfi]a, sai kuma 4.1 amfanin da ake samu a cikin kasuwa‘yar kasuwa 4.1 shigowa da abubuwan da babu su a cikin kasuwar garin, 4.1.2 matasa suna samun aikin yi a cikin kasuwar garin, 4.1.3 ci gaban garin Sifawa baki ]aya.

4.2 matsalolin ‘yar kasuwa, 4.2.1 rashin wutar lantarki (NEPA), 4.2.2 rashin tallafi daga gwamnati, 4.2.3 rashin ofishin ‘yan sanda a cikin kasuwar, 4.2.5 Na]ewa. Sai babi na biyar wannan sashen ya nada sashe har hu]u a cikinsa. 5.0 Shimfi]a 5.1 Ta}aitawa, 5.2 Sakamakon bincike, sai 5.3 Kammalawa.


1.1    BITAR AYYUKAN DA SUKA GABATA
Har wa yau a cikin wannan aiki za a ta~o wasu aikace-aikace da suka gabata masu dangantaka dangane da wannan bincike wato harakar kasuwanci a cikin ‘yar kasuwa ta garin Sifawa. A ha}i}anin gaskiya an ]an yi wasu ayukka wa]anda suka danganci wannan fanni, amma sun sha banban da wannan. Saboda a cikin bincike binciken da na yi na ci karo da wasu....

For more Hausa Projects Click here
================================================================
Item Type: Project Material  |  Size: 61 pages  |  Chapters: 1-5
Format: MS Word   Delivery: Within 30Mins.
================================================================

Share:

No comments:

Post a Comment

Note: Only a member of this blog may post a comment.

Search for your topic here

See full list of Project Topics under your Department Here!

Featured Post

HOW TO WRITE A RESEARCH HYPOTHESIS

A hypothesis is a description of a pattern in nature or an explanation about some real-world phenomenon that can be tested through observ...

Popular Posts